速報APP / 娛樂 / Adam zango Tv

Adam zango Tv

價格:免費

更新日期:2019-06-17

檔案大小:6.0M

目前版本:9.2

版本需求:Android 4.0.3 以上版本

官方網站:mailto:indianhausa2@gmail.com

Email:http://www.e-droid.net/privacy.php?ida=571210&idl=en

Adam zango Tv(圖1)-速報App

zaka iya amfani da wannan application din na Adam zango Tv, domin samun Fina Finan indian hausa da hausa film sababbi da tsofaffi wanda bazaka samu akan youtube ba, dama wadanda suke akan youtube din da wakokin hausa da musha dariya da labarai masu kayatarwa acikin sauki, wannan application din ya tattara muku komai a guri daya zaka iya gani akai sannan zaka iya downloading din abubuwan da suke kai a wayarka,

abubuwan da suke cikin wannan application sune karamar haka:

1-indian hausa

2-fassarar algaita dub studio

3-hausa movies

4-hausa comedy

Adam zango Tv(圖2)-速報App

5-wakokin hausa hiphop

6-hausa songs

7-wakokin hausa video da audio

8-musha dariya

9-fassarar sultan indian hausa

10-fassarar Arewa24

Adam zango Tv(圖3)-速報App

11-tarkon kauna

12-agent ragaf fassarar hausa

13-sapne suhane

14-dadin kowa sabon salo

15-kwana casa'in Arewa24

16-adam a zango

Adam zango Tv(圖4)-速報App

17-fina finan hausa

18-koyarwa da hausa

19-labaran duniya

20-hotunan hausawa

21-sanarwa

22-tattaunawa

Adam zango Tv(圖5)-速報App

23-usamancy

24-nishadantarwa da yaren hausa

25-fadakarwa

26-northflix

27-dadin kowa Sabon salo

28-Kwana casa’in Arewa24

Adam zango Tv(圖6)-速報App

29-Adam zango Tv

30-Ali Nuhu Tv

31-kannywood movies

32-rahama sadau

da sauran su,

duk wani abu daya danganci harshen hausa na nishadantarwa zaka sameshi a cikin wannan application din cikin sauki da sauri, musamman fina finai fassarar hausa wanda bazaka samesu akan youtube ba, zaka iya samun su ne acikin wannan application na Arewa nisadi kadai,

Adam zango Tv(圖7)-速報App

ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, zai iya shiga website din mu na

https://www.arewanishadi.com

domin kallon duk wani abu da mukasa acikin wannan application na Arewa nishadi

Adam zango Tv(圖8)-速報App